World Cancer Day: 5 myths Nigerians still believe
Duk shekara ranar 4 ga Fabrairu rana ce ta cutar Kansa ta duniya: Ana Fadakar da al’ummar duniya karkashin Kungiyar kasa da kasa mai yaki da cutar Kansa (UICC) don karfafa matakan kariya da gano cutar Kansa da wuri da tallafa wa mutane da ke fama da cutar Kansa. A wannan rana, ana jaddada mahimmancin …