Bee venom claims to cure cancer in 60 minutes
Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook mai suna @Daily Updates ya fitar da wata wallafa cewa dafin kudan zuma na magance cutar kansa ko cutar daji cikin mintuna 60. Hukunci: Yaudara ce. Da’awar ta nuna kambama binciken farko na dakin gwaji sannan an gabatar da wasu abubuwa wadanda ba a fayyace ba aka ce …