La moneda iraní alcanza el millón de riales por dólar
Anuncio: Wani mai amfani da Facebook ya yi ikirarin cewa dala ɗaya kacal ($1) ta kai sama da miliyan ɗaya (IRR 1,137,500) a kuɗin Rial na ƙasar Iran. Hukunci: Gaskiya ce. DUBAWA ta gano cewa kuɗin Iran (Rial) ya yi mummunar faduwa sakamakon takunkuman ƙasashen waje, durƙushewar tattalin arziki, da hauhawar farashi. Cikakken Bayani A ...