Bidiyon Gumi na kira ga Gwamnatin Tarayya ta shigar da bukatun ‘yanfashin daji
Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook ya wallafa wani bidiyo da ya nuna malamin nan da ake yawan cece-kuce a kansa, Ahmed Gumi na kira ga Gwamnatin Tarayya ta sasanta da ‘yanfashin daji inda ya bukaci a duba walwalar ‘yanfashin dajin a cikin kasafin kudin Najeriya. Hukunci: KARYA CE. Nazarin DUBAWA ya gano cewa …